Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Zarah - Queen of My Heart 1 by Abubakar

SongGPT
Zarah - Queen of My Heart 1 by Abubakar - Afrobeat Drill,Male Vocals music cover art

Zarah - Queen of My Heart 1

Afrobeat Drill,Male Vocals

0:002:33
Lyrics
Description
Intro (whisper):
Zarah… Zarah…
Kece bugun zuciya…
Rap Verse 1:
kin shige cikin numfashi na naba ki kaina tuni
Fatima Zarah, kin canza Bai Daya duka naki ne
Kin mamaye tunani kin zama sarauniya ta
Sunanki ne lin zamii tarayya zamii sunanki na zana a kirji na
Dariyar ki — weapon ce agare ni,
Muryarki — healing potion ce,
da ganinki, zuciya ta hau locomotion
Kin daidaita zuciya kamar GPS position
Ba confusion — ke ce final decision
Pre-Chorus:
Kin zama lamba ɗaya a zuciyata
Tun daganin ki zuciya ta sauya
Chorus (Drill Hook):
Zarah… Zarah…
Kece farin cikin raina aduniyata kece
Zarah… Zarah…
Soyayyarki ta yi nisa—ba mai iya cafke ta
Zarah… Zarah…
Kece queen dina, ba ma buƙatar hujja
Fatima Zarah…
So na gare ki ba iyaka
Rap Verse 2:
tunaninki, jirgin farin ciki ne gare ni
Ki bani soyayya lokaci naki I'ma say you are the one
Komai ya yi silence idan a ka kira sunanki
sautinki kamar kidan da ake kunna shi kawai ga masoyi
Rayuwarki — clarity,
Zuciyarki — loyalty,
A kaina kin yi tasiri fiye da duk wani authority
Wannan ba wasa ba ne — real story
Zarah, ke ce daya a tarihin memory
Chorus (repeat):
Zarah… Zarah…
Kece farin cikin raina aduniyata kece
Zarah… Zarah…
Soyayyarki ta yi nisa—ba mai iya cafke ta
Zarah… Zarah…
Kece queen dina, ba ma buƙatar hujja
Fatima Zarah…
So na gare ki ba ya da iyaka everything that I've done is for you fatima zarah