Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Zakaran Madrid 2 by MAS square

SongGPT
Zakaran Madrid 2 by MAS square - Hip Hop,both vocals music cover art

Zakaran Madrid 2

Hip Hop,both vocals

0:003:15
Lyrics
Description
[Intro – MAS Square]
Yo! Hala Madrid!,
Daga Nigeria har Spain
Wannan MAS Square ne, ba wasa bane!
Eh, let’s go!
[Baiti na 1]
Courtuwa duniya ne
Carvajal da Mendy – gefe su kare
Rüdiger da Alaba, fa? Kai su ne dar!
Nacho, Kai daga ji kasan akwai nacii
Fran García,jagora mai zuciya
Militão, dan baya baka wasa
Real Madrid – muna tafe da yan wasa!
[Karuwa – Chorus]
Real Madrid! Hala Madrid!
MAS Square yana raira waka da dariya
Zabi Alonso couch Mai wayo
Ya san hanya, ya san yadda za'a kawo kwallo.
Real Madrid!
Hala Madrid!
Hala Madrid!
Hala Madrid!
Farin gida!
Farin jini!
Maƙiya, sai kun jira!
HALA!
Hala!
Hala!
Madrid.
Real Madrid! ‘Yan wasa wanda babu kamar su
Suna taka leda kamar masu GOATs‘
Daga Viní Jr. Valverde da Bellingham
Real Madrid, mune masu greatest of all time.
Kai ku ci su ku taɓasu har su manta visca!
Valverde ka kashe su, sai sun furta hala!
Mune hala,
Da anganmu sai lahaula
Domin zamu bada wahala
[Baiti na 2]
Camavinga yana motsa filin
Valverde bala'i,in ya bugo ka tare sai makara!
Ball ɗin su? Kamar wani tsafi, da saka jikin 1. 0.
Rodrygo! Hmmm
Ga Tchouaméni ga Arda Güler,
Allah tsare to dai a kula
Kana yin shagala zaka sha wahala
Kusan mu mune hala, MADRID! MADRID!
MAS Square Yana Magana
Haba, kai! Wannan ba ƙungiya ba ce,
(Tashar azaba ca) tashar me kace tashar azaba.
Bani bane na faɗa Tarihi ne ya bayyana.
[Karuwa – Chorus]
Real Madrid! Hala Madrid!
MAS Square yana raira waka yan Hala Madrid!
Couch ɗin su,hhhh
Ya san hanya.
Real Madrid!
Hala Madrid!
Hala Madrid!
Hala Madrid!
Farin gida!
Farin jini!
Maƙiya, sai kun jira!
HALA!
Hala!
Hala!
Madrid.
Real Madrid! ‘Yan wasa wanda babu kamar su
Suna taka leda kamar masu GOATs’
Daga Viní Jr. har zuwa Bellingham
Real Madrid, mune masu greatest of all time!
Kai ku ci su ku taɓasu har su manta visca!
Valverde ka kashe su, sai sun furta hala!
Mune hala,
Da anganmu sai lahaula
Domin zamu bada wahala
Kai ku ci su ku taɓasu har su manta visca!
Valverde ka kashe su, sai sun furta hala!
Mune hala,
Da anganmu sai lahaula
Domin zamu bada wahala
[Karshe]
kai,MAS Square ne on the mic.
MAS square production
MAS square
MAS square
MAS square