Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Ya Hijabul Aazam 1 by AL-MUNAWWARA

SongGPT
Ya Hijabul Aazam 1 by AL-MUNAWWARA - Spiritual Devotional music cover art

Ya Hijabul Aazam 1

Spiritual Devotional

0:004:39
Lyrics
Description

[Verse 1] Ya hayyu ya kayyumu kara karan karfi, Yarjemun harshe da zaifi raiza kaifi, In tunkari abunda yafi kogi zurfi, Yabon Sayyida mai sufa kyakykyawa. [Verse 2] Tsira aminciii ga mai cikakken sadari, Alai hada da sahabu sune abun fahari, Shehu tijjani da barhama ai suncigari, Shehu baba Abba kara yimun lamuni. [Chorus] Rayuwata fansa gareki ummul shurafa, Haskenkine ya raya kaunu ni ban bataba, Kece abun nema labbaiki ummina, Kashifa alawiyya mumina muhhusina. [Verse 3] Da sallamata na shigo gidanki ya ummina, Nayi kas da kai gabanki ninazo natstsuguna, Nai ladabi azuciya harda ruhina, Sonakeyi ki kiyarda inganki da idona. [Verse 4] Fadima kullum ni dake ake ganeni, Duk abinda kiso ni gareni kimun lamuni, Umma komai za'i kullum ayishi dani, Kiyarda dani na kauce rudin zamani. [Chorus] Tafari tunkan farko da kaunarki nayyi gaba, Da kaunarki nai girma karkuce ba hakaba, Kece nakewa zallar so harma kauna, Kaunarkice azuciya harda ruhina. [Bridge] Mai tsarki nasaba gami da tsarkina zuciya, Ta gaban goshi annabi kece Aliya, Tafiyarki tamkar annabi babu waiwaya, Kin zamo shi shine ke dole mu sunkuya. [Verse 5] Ke kikayi gata ga kaunu tun aduniya, Ko kiyamar in anje kece zaki tsaya, Babu mai ikon furuci sai ke sharifiya, Ranar mulki na ku kassai samaniya. [Outro] Fadima ni akanki mema zani fada, Duk abunda zance tuni angama fade, Izinninki nake nema kiyarjen na fada