Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Ummu Nadeer, Tauraruwata 1 by Jibreel

SongGPT
Ummu Nadeer, Tauraruwata 1 by Jibreel - Romantic Traditional Hausa with mild Afro-fusion,male vocals music cover art

Ummu Nadeer, Tauraruwata 1

Romantic Traditional Hausa with mild Afro-fusion,male vocals

0:003:47
Lyrics
Description
(Chorus)
Masoyiyata kece zinariya ta
Ummin Nadeer ai kece sarauniyar yen Mata
(Verse 1)
Ilahu farko na sako
A baitukan dana dauko
Karan basira rabbana ka karan karko
(Chorus)
Masoyiyaaa... Zinariyaaa ta.. Sajidata kece sarauniyar yen Mata
(Verse 2)
Salli alal muktari
Wa alihil akiyari
Ahlin da basu da datti ni ku naso ƴen gata
(Chorus)
Masoyiyata kece zinariya ta
Ummin Nadeer ai kece sarauniyar yen Mata
(Verse 3)
Wa yaggane mini Sahiba
Yer garin Maraba
Kaunarta tayo naso a zuciyata
(Chorus)
Masoyiyaaa... Zinariyaaa ta.. Sajidata kece sarauniyar yen Mata
(Verse 4)
Umm Sahibata
Sajida Gimbiyataa
Ummin Nadeer ce ke raya Zuciya ta
(Chorus)
Masoyiyata kece zinariya ta
Ummin Nadeer ai kece sarauniyar yen Mata
(Verse 5)
Nasan watan wata rana
Kece Uwa ta ɗiya na
Ummin Nadeer Abba ga Nadra ne sunana
(Chorus)
Masoyiyaaa... Zinariyaaa ta.. Sajidata kece sarauniyar yen Mata
(Verse 6)
Ai niko nayo sa a
Na dau kaunarki sana'a
Na tabbata fa da riba a rayuwata.
(Chorus)
Masoyiyata kece zinariya ta
Ummin Nadeer ai kece sarauniyar yen Mata