Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Soyayya Taka 3 2 by Adama

SongGPT
Soyayya Taka 3 2 by Adama - Afrobeats music cover art

Soyayya Taka 3 2

Afrobeats

0:002:50
Lyrics
Description
(verse)
soyyayya taka maniiiiiiii
kece ki kaja yar fulani
soyyayya taka maniiiiiiii
kece ki kaja yar fulani
tunda na fara ganinki
na kamu da soyyayyar ki
wallahi ina sonki
fateemah burina na ganki
sunana masoyin ki
muradina aurenki
bukatata soyyayyar ki
burina in ganki
nidai ina sonki inason mai sonki
burina na aurenki da kyan hali da da biun ki
na zama angon ki yau za a kaiki dakin ki
(chorus)
soyyayya taka maniiiiiiii
kece ki kaja yar fulani
soyyayya taka maniiiiiiii
kece ki kaja yar fulani
yar fulani keki kaja yar fulani
yar fulani keki kaja yar fulani
(verse)
assalamu alai ki
sallama a gare ki
yarinya Mai kir ki
mai son Allah da ma ai ki
nazo a gare ki
dan neman alfarmar ki
tunda na gane halinki
Araina babu ka mar ki
nidai ina sonki inason ina sonki inason
kuma nine naki Muhammad auwal botees
(chorus)
soyyayya taka maniiiiiiii
kece ki kaja yar fulani
yar fulani keki kaja yar fulani
diyar Fulani keki kaja yar fulani
yar fulani
yar fulani