Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Soyayya Ba Wasa 2 by Mubarak

SongGPT
Soyayya Ba Wasa 2 by Mubarak - Hip Hop,both vocals music cover art

Soyayya Ba Wasa 2

Hip Hop,both vocals

0:002:56
Lyrics
Description
🎙️ Intro:
MABA ON THE MIC
soyayya, ba wasa ba
Love story
Rayuwa mai daɗi kamar kwalliya da leɓa 😘
---
Verse 1 – Ibrahim & Sumayya
Ibrahim da Sumayya, soyayya ba ƙarya,
Kamar rana da haske
"Ibrahim” yace,
Zaki ce shiru nake, amma kalmomi sun cika bakina
Wani lokaci ina ganin ki cikin mafarki na dare
Ke ce abar kauna – ke ce ta musamman
Sumayya – bana gajiya da kallon ki ko da sau ɗaya
---
Verse 2 – Abdullah & Maimuna
Abdullah da Maimuna – har za su ɗaura,
Soyayyarsu na cikin zuciya – ba lallausar tsara.
“Ke ce zuciyata,” yana faɗa ba hira,
tace “Kai kadai nake so, ba na so ma daira.”
Abdullah ya ce,
Ke ce kalmar da nake fara da ita
Idan na tuna ki, zuciyata sai ta yi nisa
Ke ce sanyi lokacin zafi – daɗinki ya fi ruwa
Ina jin ki cikin jinina – kamar zuma
---
Verse 3 – Maba & Naja’atu
Maba da Naja'atu – special love story
, soyayya ta gaskiya ba wasa.
Naja'atu I'm king you are my queen
Kullum ina so na ga murmushinki,
Wani lokaci ina rubuta sunanki da hannu cikin diary
Naja Ina son ki, ko ba a furta ba
Zuciya ce ke magana – kallo daya ya ishe ki
Ina tare da ke – ko me ya zo
Naja’atu – love ɗina ne na gaske, ba kwaikwayo ba
---
Verse 4 – Hayaki & Amira
Hayaki da Amira – kamar hip hop da beat,
Kalma guda – sai hawaye, sai ta tabe lips.
Sun sha dariya, sun sha kuka, sun sha soyayya,
A dukan friends ɗinmu – su ne manyan masoya
---
Verse 5 – Annur & Momy
Annur da Momy – so mai nutsuwa,
Yana mata voice note: “Ki kula da kanki fa, masoyiya.”
Tana ce masa, “Na kasance tare da kai har abada,”
suna rayuwa da tsafta, ba shayi da tabo ba.
---
Verse 6 – K.B Show & Hafsat
K.B Show da Hafsat – king of lovers,
Lokacin weekend sai su fita photo da camera.
Hafsat tana dariya, K.B yana zuba kalma,
Soyayya mai daɗi kamar kunun zaki da sugar.
---
Verse 7 – Umar & Bahijja
Umar da Bahijja – kamar ruwa da ƙasa,
A soyayya, babu wanda zai iya raba su.
Ko sun samu saɓani – su kan zauna su gyara,
Lamarin Ku Yana burgeni.
---
HOOK (kowa ya shiga):
Soyayya – ba wasa, ba
Sone– sanadi
Abokai da masoya –
Rayuwa da soyayya – Allah ya bada albarka.
---
Outro:
Ibrahim ya ce, "Sumayya kinga ke ce first class."
Abdullah ya ce, "Maimuna you’re my only one
maba ya ce, "Naja’atu, forever