Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Sayyara Tauraruwa 2 by Abba

SongGPT
Sayyara Tauraruwa 2 by Abba - Romantic music cover art

Sayyara Tauraruwa 2

Romantic

0:003:01
Lyrics
Description
[Verse 1]
Cikin su Yan mataaa jaruma kece
Yar auta, zuciyata ke raira sautuka
Kullum cikin ranaa nidai sonki na ririta
Kowa yana cewa jaruma kanki Ina wauta
Niko nace Dan Allah karda su gigita
Da sonki na waye garii, Kuma dashi ni Zan kwantaa
Daure kai kamar hasken rana ke cikin samaniya
[Pre-Chorus]
Dake na fito a gidaa, Kuma dake Zan komawa ta
Gake zanyo uziri, Kuma gake zanyo kaunaa ta
Inna ce I love you, zanso ki maimaita ta
Kyawun surar ki, kyawun Halin ki kin zarcewa mataa
[Chorus]
Sayyara ga Sayyara, Sayyara tauraruwa
Sayyara Bata gori, ta gyara mun rayuwa
Soyayya na Sanya kishi, sayyara zo ki bani ruwa
Bana so ne inyi Rashi, domin zaisa Rai kaduwa
Sayyara tauraruwa, Mai zuciya tayi nusuwa
[Verse 2]
Ke kika dau kauna wadda na boye a zuciya ta
Zuciya nayin kuka kizo riritaaaa ta
Karda ki barta cikin kuna sayyarar zuciyata
Ke nake kauna, kece muradi na
Kina cikin raina, jaruma zauna a gefen na
Ruwa mai kyau ba ya tsaya, soyayya ta ke nan
[Pre-Chorus]
Sayyara ga Sayyara, sayyara tauraruwa
Sayyara habibiya, sayyara masoyiya
[Chorus]
Sayyara ga Sayyara, Sayyara tauraruwa
Sayyara Bata gori, ta gyara mun rayuwa
Soyayya na Sanya kishi, sayyara zo ki bani ruwa
Bana so ne inyi Rashi, domin zaisa Rai kaduwa
Sayyara tauraruwa, Mai zuciya tayi nusuwa
[Bridge]
In kikayo nisaa Dani, Ina tamkar Zan mutuwa
Wai yaushe auren mu ne, na zaku na zaku masuwa
Dake ni zanyo tarayya, na zamma uba ke kumma uwa
Zaki ga tarin soyayya, alkawari na mikki kawa
Har abada ba jayayya, a tare mu zauna ba rabuwa
[Chorus]
Sayyara ga Sayyara, Sayyara tauraruwa
Sayyara Bata gori, ta gyara mun rayuwa
Soyayya na Sanya kishi, sayyara zo ki bani ruwa
Bana so ne inyi Rashi, domin zaisa Rai kaduwa
Sayyara tauraruwa, Mai zuciya tayi nusuwa
[Outro]
Kece jarumaa ta
Kece malama ta
Mukillin zuciya ta
Na gunki Yar uwa ta
Sayyara ga Sayyara
Sayyara tauraruwa
Sayyara habibiya
Sayyara masoyiya