Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Rafi’a Asmin 1 by Umar

SongGPT
Rafi’a Asmin 1 by Umar - Afrobeats music cover art

Rafi’a Asmin 1

Afrobeats

0:001:12
Lyrics
Description
Kece barburi na Rafi’a Asmin Naka muda soyayyarki fie da kima
Zuciyata batagani wanifoteke Ina tare dake harka shen rayuwa
Rafi’a Asmin kehaskan zuciyata Kama fitila dare ati shinduhu
Alhaji Goje ya naki ranki ma soiya Daga jin sunanki sai zuciyarsa ta dinga doki
Soyayyarki ta hureni kama riska Baki da kama aidon zuciyata
Rayuwata zama maida gama idnete Ina alfahari da gudulwata Rafi’a Asmin
Rafi’a Rafi’a Asmin Kina da matsayi a raina
Alhaji Goje ya ɗauke ki tamkar sarka Kece Zinariya da ba zan bari ta zube ba...
Ranar da na gan ki, duniya ta sauya Kece mafarki na da gaskiya ta
A soyayyarki nake da nutsuwa Karki taɓa barina Rafi’a Asmin
Ranar da na gan ki, duniya ta sauya Kece mafarki na da gaskiya ta
A soyayyarki nake da nutsuwa Karki taɓa barina Rafi’a Asmin