Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Murnar Shekara Hudu Da Aure 2 by Yarima

SongGPT
Murnar Shekara Hudu Da Aure 2 by Yarima - Lo-Fi music cover art

Murnar Shekara Hudu Da Aure 2

Lo-Fi

0:002:52
Lyrics
Description
[Verse 1]
Da sunan Allah na fara waka,
Mai rahama wanda ke sa albarka,
Na zo da farin ciki a zuciyata dukka,
Don taya abokina murnar murnar shekara hudu da aure.
[Chorus]
Saminu da Badi’a, hadina Allah,
Masoya najuna babu kilauwakalah,
Kunzato kainuwa kuyiriko da sallah,
Alla yasa soyayyarku ta dore har abada.
[Verse 2]
Saminu abokina mai hali na kirki,
Na san zuciyarka aitanasan ma aiki,
Yau shekaru hudu da daurin aurenku,
Yau ga shi Allah Ya cika burinku gaba ɗaya.
[Chorus]
Saminu da Badi’a, hadina Allah,
Masoya najuna babu kilauwakalah,
Kunzato kainuwa kuyiriko da sallah,
Alla yasa soyayyarku ta dore har abada.
[Verse 3]
Badi’a amarya kyakkyawa mai nast stuwa,
Mai kamala da hali gatada tarbiyya,
Kin zo da haske cikin rayuwar saminu,
Allah Ya sanya alheri azamana sure.
[Verse 4]
Daga Zaria aka dauramakku aure,
Akansuna tamanzo mukkutari,
An taru domin shaida wannan alkawari,
Na aure na soyayya mai ɗorewa da alkairi.
[Verse 5]
Ina muku fatan cigada zaman lafiya,
Da ƙauna, haƙuri da aminci kulliya,
Allah Yaita ba ku zuri’a ta gari,
Saminu abokina badi.a.karamar uwata.
[Chorus]
Saminu da Badi’a, hadina Allah,
Masoya najuna babu kilauwakalah,
Kunzato kainuwa kuyiriko da sallah,
Alla yasa soyayyarku ta dore har abada.
[Outro]
Ni ne Yusha’u Yarima wakarnan ninar rubuta,
Da fatan alheri ayanzu zanahuta,
Saminu da Badi’a ku zauna lafiya,
Allah Ya ba ku zaman aure na har abada.