Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Maulaya Zulbashasha 2 by ISAH

SongGPT
Maulaya Zulbashasha 2 by ISAH - Islamic Devotional music cover art

Maulaya Zulbashasha 2

Islamic Devotional

0:004:14
Lyrics
Description

[Intro] Maulaya Zulbashasha !!! Maulaya Zulbashasha !!! Maulaya Zulbashasha !!! Maulaya Zulbashasha !!! [Verse 1] "Maijin kira da amsa" "Raina nabashi fansa" "Inakan hidimarsa" "Adafan kar nakasa" "Adan tafiyan danisa" Mmmmmm [Pre-Chorus] "Aya mai kyaun sifaaatu" "Linzamin hadaraaaatu" "Dasonku na shagaltu" Aya maulayaaaah [Verse 2] "Tafarkin gaskiyane" "Biyayya wajibine " "Dasu allah yatone" "Abin duk daya binne" [Chorus] "Ina amfanin rayuwa in bada sonku neba. "Ina mutunchi gun wanda baisoku da raiba. "Ina alfahari ga wanda bai hidimaba. "Ina mai son wadata kuke rabonta haiba. [Verse 3] "Maulaya arikamun "Maulaya adadamun "Maulaya luddufamun "Maulaya suturtamun "Maulaya fattahamun [Pre-Chorus 2] "Domin sayyada amira" "Domin nana munira" "Dan fatahiyya tsira" Atausaya maulaya! Atausaya maulaya! [Verse 4] "Aya nasirul haqqi" "Zukata nata dauki" "Ku sauya duk mataki" Ku sauya duk mataki [Verse 5] "Ibadar bata kaiwa" "Sai kunso tai wuchewa" "Soyayyar na isarwa" *Tabbas" Sai sallamawaaaa. [Bridge] "Jikan fatin kadinne" "Mai rauni hadimine" "Kuso in amsa sunan" Har ranan ukhra chammaaaaaaaaaa Aya maulaya Natashi cikin hadimanka Ayah maulaya ! Afwan Ayah maulaya Afwan Ayah maulayaaaaaaaa [Outro] Kutausaya maulaya! Maulaya Zulbashasha! Maulaya Zulbashasha !! Maulaya Zulbashasha !!! Maulaya Zulbashashaaaaaaaa!