Maulaya Zulbashasha 1 by ISAH

SongGPT
Maulaya Zulbashasha 1 by ISAH - Hausa Traditional Fusion music cover art

Maulaya Zulbashasha 1

ISAH

Hausa Traditional Fusion

0:003:25
Lyrics
Description

[Verse 1] Maulaya Zulbashasha !!! "Raina nabaka fansa" Maulaya Zulbashasha !!! "Kirani zana amsa" Maulaya Zulbashasha !!! "Kunsan merai takunsa" Maulaya Zulbashasha !!! "Qaunar kune cikinsa" [Chorus] Maulaya Zulbashasha !!! "Wazan kira ya jini" "Wazan rike yakaini" " Wazan kira yabani" Maulaya Zulbashasha !! [Verse 2] "Kai zan kira ajini" " Kai zan rike akaini" "Kai zan kira a bani" Maulaya Zulbashasha !! "Nakyale duk abinso" "Kaunarku tayi naso" "Dan rabbu ku yakeso" Maulaya Zulbashasha !!! [Bridge] "Jinin isa da girma" "Maisonku bai nadama" " Dan bayaku agirma" Aya ahlun-nubuwa Maulaya Zulbashasha !!! [Verse 3] "Daku ilahu keyi" "Daku ya sauya sauyi" "Daku yakagi bayi" "Domin kune yakeyi" Ooh shehu "Da anbida yabayar" "Maiyarwa ne mashayar" "Hanya naganta dodar" Maulaya Zulbashasha !!! [Verse 4] "Iklasi musa akomai" "Dan hadaran tanada komai" "Saman sama akwai bayanai" Maulaya Zulbashasha ! "Nine nasake zowa" "Jikan fati dakewa" "Arai gashi banda kowa" Kaine kadai nakamaaaaaaaaa ! Maulaya Zulbashasha [Verse 5] "Adubeni dan amira" "Dan nana mun bushara" "Kuche kuntsayan akomai. Bazanai rashin mabuyaba" [Outro] " Aya maulaya natubaaaaaa" "Afwan nasanko ban kaibaaaaaa" "Arzinkin tausayinku nannemaaaaaaa" " Afwan maulaya !!