Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Mata 2 by Mubarak

SongGPT
Mata 2 by Mubarak - Afro-Hip-Hop,both vocals music cover art

Mata 2

Afro-Hip-Hop,both vocals

0:003:11
Lyrics
Description
[Intro – light beat, talking style]
Ehhh... Maba on the MIC
Mata adangari
Sun ce MABA yaui musu waka…
Toh yau zancika alkawari 👑
[Verse 1 – rap+hop ]
Wannan kidan mata ne – in ba su, gari ya kare
Inkaga sunkulakama kakai ne!
Jan aji kwalliyar matane waka mai tarwatsa gun party
Mata suka ce: "MABA, nayi musu Baiti Wanda kesa Maza fareti
To dole a basu mai suke bukata
Mata, abin so ne – atakaice
Musamman in kyawunki yakai kwatance
[Chorus – Catchy & Playful]
🎶 Wayyo kyau! Mace ma– ni’imace!
🔥 Yarinya karki sani a hadari – wannan kyau dole ayimin uzuri
🎶 Su tambaye ka kawai – ka bayar!
🔥 In baka so? Hankalinka a tayar!
[Verse 2 – Real rap]
Nina fada mata – duniya ne
Musamman in kyawunki yakai kwatance
–
Ina kallo su suna walkiya a titi
Babu wanda ya ce musu su kala– amma suke da karfi,
In kina da nutsuwa, ni zan ce kina da naki
[Bridge – Sweet talk style]
🎵 Yanmata kinzamo mai kyan tafiya
🎵 Ki Danyi wankannan na maraice
🎵 Yanmata sai ki ja ajinki daga kallo sai na fada nazari
🎵 Ina ganinki har'a mafarki
[Final Chorus – Full party bounce]
🎶 Wayyo kyau! Mace ma – ni’imace!
🔥 Yarinya karki sani a hadari – wannan kyau dole ayimin uzuri
🎶 Sun tambaye ka kawai – ka bayar!
🔥 In baka so Hankalinka a tayar!
[Outro – Spoken word + party bounce]
MABA na fada...
Mata irin murmushinsu dabanne matsalar dai hakurinsu kadanne Amma ba damuwa zamu jure Domin mu dinma dakakkune kanada mai sonka Kai dabanne yarinya ga kyau ga farinjini daga kallo sai na fada nazari
Wayyo kyau mace ma ni'imace😍🔥