Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Masoyiyata Ta Gaskiya 2 by Ibrahim

SongGPT
Masoyiyata Ta Gaskiya 2 by Ibrahim - Afrobeats,male vocals music cover art

Masoyiyata Ta Gaskiya 2

Afrobeats,male vocals

0:003:12
Lyrics
Description
Fatima Salihu, Masoyiyata ta gaskiya,
Kalmominki sun shige zuciyata kamar ruwan sanyi — sun cika mini rai da kwanciyar hankali da nishadi. Wallahi har cikin raina naji daɗin soyayyarki. Haka kawai sai naji na ƙara jin ƙimarki da ƙaunarki fiye da da.
So hakika shine abin da ya ɗaure mu ni da ke. Allah ne ya haɗa mu bisa ƙauna, ya ɗaure zuciyoyinmu da ƙyautata juna. Fatima, ki kwantar da hankalinki — Ibrahim Goje ba zai taɓa bari wani ƙaramin abu ya zo ya raba soyayyar mu ba. Na ɗauki alkawarin kasancewa dake har ƙarshe, a duniya da lahira insha Allah.
Ke ce Fatima da zuciyata ta aminta da ita. Ke ce nake mafarkin rayuwa da ke. Idan babu ke a rayuwata, to lallai rayuwa bata da armashi. Domin ke ce burina, ke ce abun alfaharina, ke ce muradina, kuma ke ce hasken zuciyata.
Kin zama ruhina. A cikin ƙaramin lokaci, kin shigo rayuwata kamar haske, kin kore duhun da ke cikinta. Na sami ƙauna da kwanciyar hankali a tare da ke. Allah ya bar soyayyarmu cikin albarka da tsafta.
Ina ƙaunarki Fatima Salihu. I love you with all my heart. You’re my now and my forever.
— Ibrahim Goje, Masoyin ki har abada.