Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Masoya Tarai 1 by Nura

SongGPT
Masoya Tarai 1 by Nura - Afrobeat,male vocals music cover art

Masoya Tarai 1

Afrobeat,male vocals

0:003:26
Lyrics
Description
[verse]
heyyy yar gata Firdausi masoya tarai amintacciyar ruhina
babu yake gimbiyar mata ko a ina kece acikin ƙalbina
kin shige a zuciya kin zauna sam babu yake ba raki
taka a hankali yadda kin so
gaba kin yi bayan ki subbiyu idan kin so
[pre-chorus]
ɗawisu kike Sarkin ado yi yacce kin so
kwalliya shigar kima ta daban hakan kin so
zarra kin musu haka zasu ganki su barki
banda yake sahiba acikin zuci har da raina
[chorus]
in babuke babu ni ki tuna haka nina auna
ma rayuwata alƙawari naki nay riƙewa ki dubi zance na
ko babu ni babu ke ina son kisani kece duka ko mai aguna
koda na mutuma kisani da sonki ne zan tafi ƴar kirki
[verse]
cikin farin ciki kin kasance dani
cikin baƙin ciki kin kasance dani
yanzu munzam ɗaya babatun rabbuwa tuni
hannuwan ki Ni zanyo riƙewa har abada ba batun na sakeki
[bridge]
heyyy yar gata Firdausi masoya tarai amintacciyar ruhina
babu yake gimbiyar mata ko a ina kece acikin ƙalbina
kin shige a zuciya kin zauna sam babu yake ba raki
[chorus]
kece kika zamo min matsayin tauraruwa
mai shareminni dukkanin damuwa
mai haskake min dukkanin duka rayuwa
har acikin zuciya a kullum zullumi nake yaki
[post-chorus]
zo mu zauna atare da junanmu babatun saɓawa
a ko da yaushe sonaki na ta da duwa
acikin zuciya ta nakan ji farin ciki mai yawa
Duk adalilin ki godiya nake yi miki masoyiya tawa
[outro]
daga naki mai sonki mai kyaunar ki mijin ki nura