Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Mama Nagode 2 by Muhd

SongGPT
Mama Nagode 2 by Muhd - Afrobeats music cover art

Mama Nagode 2

Afrobeats

0:003:21
Lyrics
Description
mamana.
soyayyar ki araina ta dabance.
Acikin yan mata ke ta dabance
soyayyar ki araina ai ta dabance
nari
ga na duba na tantance
1.
2.
3.
lets go
xaka dakeni kaxo ka gwada ne
dan nafi karfin ka ai har abada ne
xa kai fada da ni kadau kasada ne
dakai nake ne kai maiyin hassada ne
in kanka baxai Yi ba kar ka gwada ne
gashi sun gane hali na
daganan suka daina ganina ne
ina ci ina sha da guminane
suna ganin hutu a ciki nane
ni waka ita ce ra ayina ne
adduar mamace fahari nane
my mother take your to madina ne
to pray ya Allah yaji kaina ne
ya Allah yaji kaina ne
mama Nagode
mamana Nagode mama
mama Nagode
mamana Nagode mama
Mama Nagode
mamana Nagode mama
Mama Nagode
mamana Nagode mama
Mama Nagode
mamana tunda nafara ganin ki
araina na kamu da soyayyar ki
burina a kullum inzo in ganki
a yau na xama abin alfahari ki
mama kisa acikin ranki
everything ni sonki
kome kikeso nixambaki
i love you too my mother
yau xan baki kyautar mota
anty ta gaida kawayen ta
a silar ki na xamma ajeboter
mamana Nagode mama
mama Nagode
mamana Nagode mama
mama Nagode
mamana Nagode mama
Mama Nagode
mamana Nagode mama
Mama Nagode
ayyiriri mama taso
wai shin to me kikeso
taka a hankali
kin zam sarauniya
ki zama gimbiya
kin shiga zuciya
sonki yana a cikin raina
kar da ki barni a ni dai na
ke daya ce nan abar kauna
a kanki ina da dayin suna
sonki ya kamani kuma banso ya kaleni