Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Malamaa Ta (My Beloved Teacher) 1 by Abu

SongGPT
Malamaa Ta (My Beloved Teacher) 1 by Abu - Afrobeat music cover art

Malamaa Ta (My Beloved Teacher) 1

Afrobeat

0:002:56
Lyrics
Description
[Verse 1]
malamaa malamaa ta, ki cece ni malamaa ta
ni dalibii ne a gareki wajen kaunaaa
ni sonki nake tunda kin Kama zuciya
kyakkyawa ce Dan Allah ya Bata batsira
[Pre-Chorus]
ta zaga gari Mata suna koyi daga itaaa
naso ta a raii wallahi babu sammanii
akan kaunar ta wallahi saida a yanka nii
Dan na jure soyayya ni ta Kama niii
[Chorus]
gaya malamaa malamaa ta, ki cece ni malamaa ta
ni dalibii ne a gareki wajen kaunaaa
zaki koyar Danii ya malamaa ta
[Verse 2]
duk sanda na ganki sone yake dada suka naaa
kin soni a rai wallahi tun banaa ganii
kuma in bake nidai bani da amfani
indai kika barni wallahi ba sammanii
[Pre-Chorus]
nine Mai sonki ko za'a yanka niii
ya malamaa ta ga dalibii
ban zoben so soyayyar ki taa dada Kama ni
[Chorus]
gaya malamaa malamaa ta, ki cece ni malamaa ta
ni dalibii ne a gareki wajen kaunaaa
zaki koyar Danii ya malamaa ta
[Bridge]
ita ce Mai suna abar sonaa
tanada kyawu ga ilimin addanii
dana zamani baby na ta cika burin taa
nine amadi teila yaro Kuma babba
[Chorus]
gaya malamaa malamaa ta, ki cece ni malamaa ta
ni dalibii ne a gareki wajen kaunaaa
zaki koyar Danii ya malamaa ta
[Outro]
gaya malamaa malamaa ta, ki cece ni malamaa ta
ni dalibii ne a gareki wajen kaunaaa
malamaa ta, my heart beats under your name
waiting in the quiet, hoping you feel the same