Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

MABA – Young King 2 by Mubarak

SongGPT
MABA – Young King 2 by Mubarak - Real hip hop,both vocals music cover art

MABA – Young King 2

Real hip hop,both vocals

0:002:01
Lyrics
Description
🎀 [Intro – with echo]
MABA on the mic πŸŽ™οΈ
Young king πŸ‘‘
Yoo... ina godiya ga Allah,
Wanda Ya bani baiwa β€” ba kowa ke da haka ba, kai ka gane?
---
[Verse 1 – Gratitude & Power Start]
Ina godiya ga Ubangiji,
Wanda Ya bani basira da murya mai karfi
Rapping ba wasa bane,
Rap Ι—inmu ya ratsa gari – kai ka tambaya
Yanzu lokaci ne – Ilahu ka tsare ni daga sharrin Ζ™arya
Ban so a ce laifin wani ya shafeni
Ni ne MABA – da kaina na tsaya, ba wanda ya gyara min tafiya
---
[Verse 2 – Warning + Izzar Flow]
Kai Malam – kadaina tsaki,
Kawai ka furta abinda kake so – karka fake a bayyani
Kana bin hanyata? Karka zo da naci
Idan kana titi, ka lura – akwai masu binka suna bi
Na shiga nayi kaca-kaca da mic da speaker
Sunan MABA ya motsa – shine trigger
Ba aika nayi ba – ni da kaina na zo
Zafin Kan da suke ji da shi ? Shi yasa suna ce min β€œMABA fa yazo!”
---
[Verse 3 – Fearless Confidence]
Gaya musu sunan MABA – karya suke su goge
Fata-fata zan musu – gani na iso
Suna jin tsoro – wai na zama β€œmakashi”
Ni dai rapper ne – amma muryata kamar almakashi βœ‚οΈ
Suna tambaya – amma ba su da amsa
Ina masu nemana? Sai ku gaya musu β€œgani na iso, ba wasa!”
Kufada musu – bana tsoro kan mage, yawaye
Ban raina kowa – nasan darajar mutane
---
[Verse 4 – Loyalty & Identity]
Inada abokaina – real Gs sun tsare baya
Ai sune na fara da su, suka bani goyon baya
Na saki kafa a hanya – nayi gaba
Yanzu fa an sanni – MABA, wanda ya fara daga Ζ™asa
---
[Outro – Calm + Heavy Drop]
Young King πŸ‘‘
MABA – ba kowa ke tafiya haka ba
Ban zagi – sai dai in rera gaskiya
Mic Ι—in titi – ya dawo hannuna
β€œKu gaya musu… MABA ya iso!” πŸ”₯🎀