Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Love Don Balance 2 by Young

SongGPT
Love Don Balance 2 by Young - Afro-Romantic,both vocals music cover art

Love Don Balance 2

Afro-Romantic,both vocals

0:002:40
Lyrics
Description
[Intro – Calm, smooth vibe]
MABA ON the MIC
Daga Safiyanu zuwa Maryam – love ɗin ku ya wuce magana! 💘 BA Wasa
[Verse 1 – Gaisuwa da Soyayya]
Safiyanu ya ce:
> “Maryam ita zuciyata ce – a kowane lokaci”
Kina araina muryarki kamar zuma–
Kamar beat na afro wanda baya ƙarewa 💞
Yace: “Ba don duniya ba, sai don ita
Ni ina sonta – kuma ba zan bari a bata ba”
Suna tafiya tare – kamar kalma da ma’ana
Gashi suna da tarbiyya – da soyayya mai armashi da kwarjini
[Hook – Romantic Chorus]
🎶 Safiyanu & Maryam – love don balance 💘
🎶 Suna tafiya da nisa – no distance
🎶 Kalmar soyayya ta zama cikakkiya
🎶 Daga zuciya – sai da gaskiya! 🔥
:
Safiyanu yana kallon Maryam,
Idon shi na cike da salo da kwarjini bam-bam,
Yana ce mata: “Ke ce tauraruwa ta dare,”
“Rayuwa ta ba da ke kamar fam-fam.”
Tunaninki kamar zuma a cikin shayi,
Kin ratsa zuciyata fiye da duk wata kyauta,
Kin zama labarina, ke ce baitina,
Maryam da ke cikin raina har abada.
---
[Verse 2 – Kirari & Izzar Kauna]
Safiyanu – sarkin nutsuwa, mai hankali
Maryam – yar gata, mai kima da hankali
Sun haɗu ba sabani – soyayyarsu kamar labari
Ko a titi, ko a raini – basu da na biyu a gari 💯
Ina ganin su kamar baituka masu kyau
Ina jin sautin kalmarsu kamar ruɗin sama da ruwa
Yaran soyayya — su biyu kamar taurari
Sai MABA ya rera musu waka mai tsarki da daraja
---
[Outro – Gentle Blessing]
Ina roƙon Ubangiji – Ya ƙarfafa ku biyu
Soyayyar ku ta girma – kamar itacen da ba ya bushewa
Wannan waka ce – daga mic na gaskiya
Safiyanu & Maryam – kuna da soyayya mai daraja! Love never end🌟