Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Khadija, Tauraruwata Soyayya 2 by Abubakar

SongGPT
Khadija, Tauraruwata Soyayya 2 by Abubakar - Afrobeat Ballad,Female Vocals music cover art

Khadija, Tauraruwata Soyayya 2

Afrobeat Ballad,Female Vocals

0:003:01
Lyrics
Description
Verse 1:
Khadija ce masoyiyata,
Khadija ce tauraruwata,
Bukatar zuciyata, mallaketah sarauniya.
Kece a raina, sahibah tah,
Duniya tah irinki kadan ne a matah.
Chorus:
Khadija ce a zuciyata,
Kece farin cikin rayuwata, muradina.
Khadija, soyayya na baki,
A kiraki na, Amsa sunanki ne qalbi.
Verse 2:
Ya rabbit izzati kaabani Khadija,
Sadaki naabiya, aure a daura.
Farin cikina kece, qauna Xana baki,
Kixamo mata taa, soyayya kibani,
Dan Allah karki barni.
Verse 3:
Sunanki ne a kirji, numfashi na,
Qaunarki mafarki na, en ganki,
Khadija taaaaaah.
Verse 4:
Khaleefa nake gani a Khadija,
Kaunarki nake gaban so,
Tunaninki ne ke samin nutsuwa,
Tauraruwatah masoyiyata Khadija.
Chorus (Final):
Khadija ce a zuciyata,
Kece farin cikin rayuwata, muradina.
Khadija, soyayya na baki,
A kiraki na, Amsa sunanki ne qalbi.