Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Jagwa's Vibe 1 by Ibrahim

SongGPT
Jagwa's Vibe 1 by Ibrahim - Afrobeats music cover art

Jagwa's Vibe 1

Afrobeats

0:003:22
Lyrics
Description
hhhhh bukar Dauda cr7 wato number Tara mu na dokshi Wato mai suna Jagwa dokshi wallahi Wan nan wakar anyi maka ita ne dai kai mutum ne mai son jama'a kuma kai mutum ne a dokshi ba ruwan sa kuma ka mutum ne mai natsuwa kuma kap number Tara mu na dokshi babu kamarka kuma kai ne Jagwa mu na dokshi wallahi Jagwa kai senior player ne ko ranan bikin ka ma a filli wasan amarya da ango wallahi kaine ka winner Toh Jagwa dokshi wallahi kai oga ne kuma kai mutum ne mai bada dariya kuma ka don addini sa wallahi Jagwa dokshi wallahi kana burgeni Allah dai ya bar mana kai tare da matar ka wata gimbiya Hadiza na Jagwa dokshi Allah ya kara dau kaka Allah ya kare wallahi Jagwa kai abokin kirki ne Jagwa dokshi wannan wakar daga naga zakson dokshi