Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Is Coming (Afro Street Anthem) 1 by Onazi

SongGPT
Is Coming (Afro Street Anthem) 1 by Onazi - Afro Street / Amapiano,Male Vocals music cover art

Is Coming (Afro Street Anthem) 1

Afro Street / Amapiano,Male Vocals

0:002:37
Lyrics
Description
[Intro]
Dan Nigeria lalalalalala
Yaro baya Onazi ehh
[Verse 1]
Hakan shine dace, komai ka gani daga nine a gani
Maganin in baka ka bani, ahaka aka sani
Kunga ni bansan reni tinda bana reni
Komai ze zo min kudu is coming in coming
Coming coming ko
[Chorus]
Ina su kaje jasu iskeni
Iya warmu tayi last inne
Sauna fada cikin kuyyane
Bana magana cikin jama'a
[Verse 2]
Tinda kungani bari tilas ne
Ni ina yawan fadar Allah ne
Hakan alamun nasara ne
Komai ka gani a hannu na so ne
Ko da akoi magana ne? To yaya… yayaya… toku yaya
[Bridge]
Ni nan zan iya gina kaina
Su duka basa damu na bale
Duka cikinsu basuda yarona
Idan naso sai sun jira na gama
[Chorus]
Ina su kaje jasu iskeni
Iya warmu tayi last inne
Sauna fada cikin kuyyane
Bana magana cikin jama'a
[Verse 3]
Gashi bana jin magana
Idan naso in na fara in gama
Dadin zama dani bana rigima
[Bridge 2]
Gashi na zama masoyinta
Ina inaso inganta
Starin fuskarta ba kamarta
A tan kata wulakanci in karta
[Outro]
Komai ka gani miko min kudi
Is coming… is coming…