Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Hutawa 2 by Alexander

SongGPT
Hutawa 2 by Alexander - gospel,both vocals music cover art

Hutawa 2

gospel,both vocals

0:003:54
Lyrics
Description
Verse 1
Ka na rayuwa a cikin duhu
Ka na fama da nauyin Kaya
Amma Yesu Kristi Yana Kira
Zo Ka Sami hutawa.
Ki na rayuwa cikin lalaci
Rayuwa na bautan zunubi
Amma Yesu Kristi Yana Kira
Ya ce zo ki Sami hutawa
Chorus
Dan'uwa zo wurin Yesu
Shi zai ba Ka hutawa
Yar'uwa zo wurin Yesu
Shi zai ba ki hutawa
Repeat chorus
Verse 2
Mu na cikin zamani na karshe
Mutane sun fi son zunubi
Amma Yesu Kristi Yana cewa
Mu yi rayuwan adalci
Zunubi ta Kan jawo mutuwa
Zunubi ta Kan jawo Rashi
Mu yi rayuwan adalci
Chorus (2x)
Bridge:
Mu kauracewa zunubi
Domin Shi zai Kai mu hallaka (4x)
Chorus (4x) then fade