Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Gaisuwa Ga Uwa 2 by Adama

SongGPT
Gaisuwa Ga Uwa 2 by Adama - Afrobeats music cover art

Gaisuwa Ga Uwa 2

Afrobeats

0:002:32
Lyrics
Description
manyan mata gaisuwa ga uwa ta gari hajiya
ummiiiii
hajiya
ummiii
hajiya ummi
maman Islam
hajiya
ummiiiii
aio keke kadai ce
acikin iyaye
ke ta da bance
Abban Islam
Aiko shiya dace
samun ki da yay
a matsayin uwa ce
kina da kyauta
da halin ha lacce
gun bada tarbiyya
aike gwanace
1
2
3
less go
a dole na gaida uwa ta gari
taurauruwa kuma adon gari
keke kadai ce kike nazari
mamana dake zanyi alfahari
hajiya ummi ai baki da rowa
kin yanta yayan ki har da na kowa
dole ni in kira ki da yar baiwa
uwar marayu kin zama gatan kowa
yeyeyeyeye
hajiya ummiiiii
hajiya ummiiiii hajiya ummiiiii
hajiya ummiiiii
hajiya ummiiiii
maman Islam
hajiya ummiiiii
maman Islam
maman annur
maman ahmad
maman mahmud
maman junior
Allah ya biyaki
taka a hankali
kece sarauniya
kece zinariyya
kin shiga zuciya
Muhammad auwal na gaida ki
maman annur jeki da kanki
maman Ahmad tashi a ganki
mahmud yana kiran sunan ki
good bye bye bye bye bye bye
good bye bye bye bye bye bye