Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Gaisuwa 1 by Business

SongGPT
Gaisuwa 1 by Business - Afrobeats,both vocals music cover art

Gaisuwa 1

Afrobeats,both vocals

0:001:59
Lyrics
Description
hello hello gungiyar teloli ina gaishe ku🎶 aikin da kukeyi saidai Allah ya biyaku🎶 kun Hana shaidan nasara akan matan hausawa🎶kun jure duk wani kalunale🎶 ba abinda za'ace daku sai fatan alkhairi 🎶yanzu sakon gaisuwa 🎶zan zan mikawa sojojin gungiya 🎶babban yaya Malam Hasan ina gaida Ka🎶 sai tijjani comrade kaima ina gaida Ka🎶 Gaddafi karfi ina gaida Ka🎶 Bello aboki ina gaida ka🎶 sarki baffa ina gaida ka 🎶Ibrahim sele ina gaida Ka🎶 oga auta ina gaida ka 🎶Ali gwaska ina gaida ka 🎶aboki sasi ina gaida Ka🎶 oga mada kaima ina gaida ka🎶 Umar officer ina gaida ka🎶 lokaci bazai ya bari in kira sauran duka ba🎶 ku biyoni asannu a waka tabiyu zanai dorawa🎶abokaina Allah ya barni daku tare