Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

GA Amaryaa Sumayya 2 by Adama

SongGPT
GA Amaryaa Sumayya 2 by Adama - afrobeats music cover art

GA Amaryaa Sumayya 2

afrobeats

0:004:20
Lyrics
Description

[Verse 1] GA Amaryaa sumayya Sarauniyar ango GA Amaryaa sumayya Mai hankalii keece GA Amaryaa sumayya Sumayya mai angoo pi Alhajji kaa moree GA Amaryaa sumayya [Chorus] GA Amaryaa sumayya Wannan rana ce ta alheri Rana mai girma da alkhairi GA Amaryaa sumayya Ango Alhaji ya samu rabonsa Amarya Sumayya ta zamo matarsa Sumayya da Alhaji, gani gare ku GA Amaryaa sumayya Rana ta yau ta dace da ku [Verse 2] Amaryaa Zaman lafiya da kauna a tsakaninku, Amarya Muna muku fatan alheri a gidanku! Amarya Amarya Sumayya, tauraruwar mata! GA Amaryaa sumayya Farin cikin zuciyar angon taa Mutum ne mai karamci da kwarjini! Ya riƙe Sumayya da amana! Sun zama ɗaya har abada! [Bridge] Allah Ka ba su zaman lafiya! Ka albarkaci wannan auren da ake ɗaurawaa Ka ba su 'ya'ya masu albarka Rana ta yau ta zama sanadin farin ciki mai ɗorewa To ga mace mai kirkii Hajiya Kyallu Mamar amaryar mu Hajiya Kyallu Mai bada abinci harma da ruwa kyautaaa Hajiya uwar kirkii! Mai raba alkhairi Hajiya Kyallu, Mamar Muhammadu Hajiya Kyallu Mamar ibro Hajiya Kyallu Mamar bayisa Hajiya kyallu Mamar nura Hajiya kyallu [Verse 3] Toh! Hajiya saudeiii mai dubun daraja Kawa ta zama yar uwa Hajiya saudei Kawa ta zama yar uwa Na gaida ke mama Kawa ta zama yar uwa Mun gode Kawa ta zama yar uwa Shin ina kaltumm uwar turare gidan kamshii Hajiya kaltumm Godiya ta musamman Hajiya kaltumm Kawar amarya ummii na auwalu mai kirkii Na gaida ke Kyallu Na gaida ke anty Kannen amarya na gaishe ku Hajiya adama Gaisuwa Maimuna kema Gaisuwa Waka na sumayya amarya ga amaryar da bata karya Sumayya mai kyawun kwalliya [Chorus] Zaman lafiya da kauna a tsakaninku, Amarya Muna muku fatan alheri a gidanku! Amarya Amarya Sumayya, tauraruwar mata! GA Amaryaa sumayya Farin cikin zuciyar angon taa Mutum ne mai karamci da kwarjini! Ya riƙe Sumayya da amana! Sun zama ɗaya har abada! [Outro] Allah Ka ba su zaman lafiya! Ka albarkaci wannan auren da ake ɗaurawaa Ka ba su 'ya'ya masu albarka Rana ta yau ta zama sanadin farin ciki mai ɗorewa Bayan gayya na amarya sai Kuma ni abban ku nadala bikini nan namu ne Wannan bikin na gidan mu ne Sumayya yayar mu ce Kyallu kamar uwar mu ce