[Intro]
M.Maba on the mic!
Nasaru to the world 🌍
From the bottom to the top!
Sun yi tunanin na yi shiru kamar na kasa...
Amma ban yi magana ba saboda ina gina labari!
A to Z, let's go!
[Verse 1]
A – Ambition a raina, bana tsoron kowa
Always on top, ban yarda da surrender,
B – Believe in myself, ko hanya ta yi duhuwa
Burina ya fi girma fiye da kowane contender,
C – Courage nake ɗauke da shi kullum a gaba
Confidence na cike yake kamar center,
D – Dreams dina manya, ba zan tsaya a baya ba
Duk wanda ya raina ni, yanzu yana wonder.
[Pre-Chorus]
Energy rising, I’m stacking levels daily,
Fire in my veins, can’t nobody phase me.
Every step deliberate, focused vision tight,
Walking through the shadows, now I’m chasing light.
[Chorus]
From A to Z, everybody say my name,
M.MABA on the mic, coming for the fame.
A to Z, daga ƙasa zuwa sama,
This is my story, I’m rewriting the drama.
[Verse 2]
E – Energy, full concentration,
Every single verse na da elevation
Every day ina ƙara level,
F – Fire, flow dina blazing,
Fans suna kallona, everybody gazing
Focus na ya fi ƙarfin devil,
G – Greatness, gani nan na zo,
Garinmu ya sani, ni bana yin show-show
Gwagwarmaya ta sa na zama special,
H – Hustle, hard work every day,
Har sai na kai inda nake so, no delay
Har yau ina tafiya ba tare da cancel.
[Pre-Chorus]
Sweat dripping, grinding ‘til the break of dawn,
Silent moves but my name carries on.
Every loss a lesson, every fall a climb,
I’m building legacies, one rhyme at a time.
[Chorus]
From A to Z, everybody say my name,
M.MABA on the mic, coming for the fame.
A to Z, daga ƙasa zuwa sama,
This is my story, I’m rewriting the drama.
[Bridge]
I – I came from nothing, yanzu suna kallo,
Impact, ina barin mark,
Idan na hau mic sai ya haska duhun ɗaki.
J – Journey, daga ƙasa muka fara,
Yanzu muna hawa sama kamar tauraruwa
Just one mic, na ɗauke hankalin gari duka,
K – King, ba sai an bani title ba,
Kalaman rap dina suna da cycle
Kowa ya sani bana son fek,
L – Legend, suna ta magana,
Lokaci zai nuna wa kowa waye na gaske a sahna.
[Verse 3]
M – M.MABA, remember the name,
Mic idan na kama sai na canza game.
N – Nasara ce kawai a cikin game,
O – On fire, ba ni da shame,
Original, bana copy style,
On every beat ina tafiya mile by mile.
P – Power, punchlines masu nauyi,
People suna jin rap dina suna kaɗa kai.
Q – Quick learner, ban tsaya baya ba,
R – Rap dina yana tashi kamar iska,
S – Silence ya zama makami na,
T – Time ya nuna wa duniya ni wanene.
[Verse 4]
U – Under pressure ban taɓa faduwa ba,
V – Victory only, ban san kalmar gazawa ba.
W – Winning every battle, ko da wuya ta zo,
Winners mindset kullum a raina,
X – X-factor ɗina ya bambanta da na sauran.
Y – Young king, amma burina giant,
Z – Zero doubt, M.Maba is brilliant!
[Chorus]
From A to Z, everybody say my name,
M.MABA on the mic, coming for the fame.
A to Z, daga ƙasa zuwa sama,
This is my story, I’m rewriting the drama.
[Outro]
Hmm
From A to Z kun ji labarin rayuwa,
M.Maba bai zo da hayaniya ba, ya zo da nasara.
Idan sun tambaya wa ya yi wannan?
Ka ce: "M.Maba on the mic!"
The alphabet is finisher...
But the journey has just begun! 🔥.