Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Excellent Team Anthem 2 by Aleeyu

SongGPT
Excellent Team Anthem 2 by Aleeyu - Afrobeat,male vocals music cover art

Excellent Team Anthem 2

Afrobeat,male vocals

0:003:10
Lyrics
Description
(Intro)
Assalamu Alaikum 'yan uwa
Ya kuke ya bayan saduwa
Ya iyali da sauran 'yan uwa
Rabbana ya tsaremu da faduwa
(Verse 1)
Zuciya ta tashiga damuwa
Har kusan ta so tayi zautuwa
Dangane da silar wata rayuwa
Wanda naffarota da 'yan uwa
Sai na zabi na tsara batu tuwa
Kan sila da dalilin shaquwa
Jami'ace tushen saduwa
Dukka ninmu muna da garuruwa
(Chorus)
Excellent team, mun hadu waje daya
Tare muna tunkarar kowace hanya
Daga Gombe har Jigawa
Jalingo, Kanawa, Lagos, Adamawa
Kaduna da Nasarawa, mu ne tsayayyuwa
Rayuwa mu zanen ta da so da zumunta
Babu damuwa, babu cuta, babu kwaruwa
Excellent team, mu ne jagoranci a duniya
(Verse 2)
Duk da cewa ni ban mantuwa
Rayuwa mukayi don Qaruwa
Bamu sanya aboki a damuwa
Babu cuta ko kuma kwaruwa
Hakka dai lamarin yata faruwa
Yau da dadi gobe da damuwa
Gashi yau dukkanmu a rayuwa
Munyi sa'ah munwuce faduwa
(Bridge)
Mun zamo tamkar wata kainuwa
Mai fitar da tsironta a kan ruwa
Makkiya mun barsu da damuwa
Ko kadan mu bama dimuwa
(Chorus)
Excellent team, mun hadu waje daya
Tare muna tunkarar kowace hanya
Daga Gombe har Jigawa
Jalingo, Kanawa, Lagos, Adamawa
Kaduna da Nasarawa, mu ne tsayayyuwa
Rayuwa mu zanen ta da so da zumunta
Babu damuwa, babu cuta, babu kwaruwa
Excellent team, mu ne jagoranci a duniya
(Outro)
Shugaban mu Aliyu mazan jiya
Wanda shine dai lamba daya
Shi ya tanadi wannan cibiya
Allah bashi rikon Nigeriya
Excellent team, mun tsaya tsayin daka
Mun hada kanmu, ba zamu taba karya ba
Rayuwarmu cikakke da gaskiya
Mun zama daya, mun zama dangi har abada