Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

C.M.C.A.ONE DOKSHI Anthem 2 by Ibrahim

SongGPT
C.M.C.A.ONE DOKSHI Anthem 2 by Ibrahim - Hip-Hop,both vocals music cover art

C.M.C.A.ONE DOKSHI Anthem 2

Hip-Hop,both vocals

0:003:52
Lyrics
Description
Assalamu alaikum hmmmmmmhmmmmmmhmmmmmahhhhhahhhhh
Nazo da Wakar mu na matasan mu na gida wato group namu mai suna
C.M.C.A.ONE DOKSHI Yes daga naku Zak'son DOKSHI hmmmmmmhmmmmmm
C.M.C.A.ONE DOKSHI, kune matasa kuma ku ne matasan ma su haɗin kai kuma samu haɗin kai kuma kaunar juna san nan kuma ga
Girmama nagabansu hmmmmmm
Alhamdullilah Masha
Matasan gaskiya, kowa ya san ku muna fatan Allah ya bar zumunci dake tsakanin ku duka kuma Allah ya kare kowa daga sha rin sheda hmmmmmm
Group ne namu na dokshi c.m.c masu son juna Allah ya bada zaman lafiya hmmmmmm Masha Alla ga sunayen yan group namu kamar haka. hmmmmmm
Far ko muna da
(Aya ta ɗaya)
ALI namu wato SARKIN ASKA, jarumi na kwarai,
san nan ga
ABBAN namu wato ABBA, ga Sanin ya kamata kuma ga son jama'a
san nan muna da
ABDU ANGON AMIRA DA SADIYA,Allah ya sa agama lafiya
san nan ga
ABDULLAHI LAJA DOKSHI, namu kaine aiki kuma kaine LAJA
san nan
BIRMA TOCK TRUE, ga gaskiya kuma ga Sanin Yakamata san nan ga son jama'a
san nan muna da
BIRMA MAKANIKI, ga aiki kuma ga iya aiki sai birma namu ga gyara koda yaushe ke.
san nan ga
DAUDA D.M.D, namu ga aiki ga Sanin Yakamata ga kuma son jama'a ga ilmi da basira,
san nan muna da
GARBA namu wato shine GARUS, ga Sanin ya kamata san nan ga iya magana i salute you Gary namu
san nan muna da
GWASKA ASEF, oga ne san na tunani ne Kuma hangen nesa,
san nan muna da
LAWAN SMOLL, ga iya namu na gida dan nan ga fara'a kuma ga son jama'a
san nan muna da
LAWAN .A. GALADIMA, kai jagoran gaske, ne kuma kai mai son jama'a ne
san nan muna da
LAWAN L.A, wato shi ne ogan mu Allah ya kari basira
san nan muna da
LAGO ASPAS, mai bamu nishaɗi da walwala, kuma ga son jama'a
san nan muna da
MUHAMMED GOBARA, kaine babba kuma kaine karamin su Allah ya kara hada kanku a group ɗin nan
san na muna da
MUSA TELA, mai son jama'a musa ga ƙoƙari da juriya,
san nan muna da
MUSA KANE. KANE,kai kuma aboki na gaskiya.
san nan muna da
WAKIL WAKILLI, wakil namu ga gaskiya, son jama'a
san nan muna da
YERIMA ZAKI,ga adalci da hikima.
san nan muna da
YAKUBU COMMANDER, yaki sai daku COMMANDER
san nan muna da
BUBA YA MALLAM, ga ilmi da sanin Yakamata kuma Allah ya kara daukaka da hada mana kan yan c.m.c.a. DOKSHI yeah Masha Allah hmmmmmm
C.M.C.A.ONE DOKSHI, kune matasan mu na DOKSHI kuma kune ake hanga kun zama mutanen da za a kwai kwaya kun zama abun kwatance Allah ya kara hada kanku mutanen c.m.c a dokshi da kewaye Allah ya barku tare duka hmmmmmm.
ahhhhhhhhhhhh,
gaskiya c.m.c a DOKSHI na yaba da kokarin ku duka kuma Allah ya kara lafiya da nisan kwana da daukaka Allah ya kara basira da zaman lafiya a tsakaninku duka
hmmmmmm hmmmmmm alhamdullilahMasha
kune Ƙungiyar yaɗaya a DOKSHI masu haɗin kai kuma ga kaunar juna kuma ga iya mu amala da jama'a Allah ya kara hada kanku duka kuma Allah ya kara bada zaman lafiya hmmmmmmhmmmm
yes Masha Allah Waka daga naku Zak'son DOKSHI Masha Allah thank you for the hearing thank you so much Masha Allah