Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

C.M.C.A.ONE DOKSHI Anthem 1 by Ibrahim

SongGPT
C.M.C.A.ONE DOKSHI Anthem 1 by Ibrahim - Hip-Hop,both vocals music cover art

C.M.C.A.ONE DOKSHI Anthem 1

Hip-Hop,both vocals

0:003:39
Lyrics
Description
Assalamu alaikum hmmmmmmhmmmmmmhmmmmmahhhhhahhhhh
nazo da Wakar mu na matasan mu na gida wato group namu mai suna
C.M.C.A.ONE DOKSHI Yes daga naku Zak'son DOKSHI hmmmmmmhmmmmmm
C.M.C.A.ONE DOKSHI, kune matasan mu kuma ku ne matasan ma su haɗin kai kuma samu haɗin kai kuma ga kaunar juna san nan kuma ga
girmama nagabansu hmmmmmm
Alhamdullilah Masha Allah
Matasan gaskiya, kowa ya san ku muna fatan Allah ya bar zumunci dake tsakanin ku duka kuma Allah ya kare kowa daga sha rin shedan hmmmmmm
group ne namu na dokshi C.M.C masu son juna Allah ya bada zaman lafiya hmmmmmm Masha Alla ga sunayen yan group namu kamar haka. hmmmmmm
far ko muna da
ALI namu wato SARKIN ASKA, jarumi na kwarai,
san nan ga
ABBAN namu wato ABBA, ga Sanin ya kamata kuma ga son jama'a
san nan muna da
ABDU ANGON AMIRA DA SADIYA,Allah ya sa agama lafiya
san nan ga
ABDULLAHI LAJA DOKSHI, namu kaine aiki kuma kaine LAJA
san nan
BIRMA TOCK TRUE, ga gaskiya kuma ga Sanin Yakamata san nan ga son jama'a
san nan muna da
BIRMA MAKANIKI, ga aiki kuma ga iya aiki sai birma namu ga gyara koda yaushe ke.
san nan ga
DAUDA D.M.D, namu ga aiki ga Sanin Yakamata ga kuma son jama'a ga ilmi da basira,
san nan muna da
GARBA namu wato shine GARUS, ga Sanin ya kamata san nan ga iya magana i salute you Gary namu
san nan muna da
GWASKA ASEF, oga ne san na tunani ne Kuma hangen nesa,
san nan muna da
LAWAN SMOLL, ga ogan mu na gida ga fara'a kuma ga son jama'a
san nan muna alfahari
LAWAN .A. GALADIMA, kai jagoran gaske, ne kuma kai mai son jama'a ne