Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Birthday Bliss for Nabeela 2 by SALEEM AQEEL

SongGPT
Birthday Bliss for Nabeela 2 by SALEEM AQEEL - pop,female vocals music cover art

Birthday Bliss for Nabeela 2

pop,female vocals

0:002:26
Lyrics
Description
πŸŽ‰ Happy Birthday Nabeela πŸŽ‰
Assalamu alaiki Nabeela,
Yau rana ce ta musamman gare ki, kuma ina mai farin cikin taya ki murnar zagayowar ranar haihuwarki. πŸŽ‚βœ¨
You’re not just a classmate to me, kina da muhimmanci a cikin ajinmu kuma kina kawo kwanciyar hankali da nishadi duk inda kike.
Ina rokon Allah Ya Ζ™ara miki shekaru masu albarka, lafiya, farin ciki, da nasara a dukkan abubuwan da kike nema. πŸ™
May your day be filled with joy, laughter, and beautiful memories. Ki more wannan rana tamkar sarauniya, domin ke kin cancanta da hakan.
Once again, Happy Birthday Nabeela – daga classmate Ι—inki:
Saleem Aeel 🫢