Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

AOdito 1 by Bosse

SongGPT
AOdito 1 by Bosse - afrobeat,both vocals music cover art

AOdito 1

afrobeat,both vocals

0:003:29
Lyrics
Description
(They calling me aOdito...)
Ranar farko da na ganki.
Zuciya ta kamu da begenki.
Don haka kar ki mamaki.
Dalilin da ya sa na biyo ki.
Ina son ki, Ina son ki, Ina son ki.
Ko za a kama ni, Aje a daure ni, Kaunar ki bazan fasa ba.
Daure ki so ni, Sam kar ki bar ni, A rashin ki bazan jure ba.
In kin guje in, Ina da rauni, Kaunar ki na sa a gaba.
Daure ki ja ni, Ki je ki kai ni, Wurin su umma da baba.
Tsaya ki ji ni, Ai kece tsani, Kin zam madubin buda.
Ina da yakini, Ai za ki so ni, A zuci ina da wuri babba.
In kin kira ni, Zan bar amini, Domin ai kece babba.
Kin umurce ni, Ko kin hane ni, Daga wannan bazan sake ba.
Ki shammace ni, Ki je ga wani, Lalle bazan bar shi ba.
Alkawarce ni, Sam babu wani, Da zamu kulla gaba.
In kin dauke ni, Matsayin amini, Wannan ba laifi ne ba.
Domin amini, Zai zam manuni, Na abin da ke gaba.
In ki ka ce da ni, Masoyi zo ja ni, Ranar bazan yi barci ba.
Dan matso gare ni, Ki rarrashe ni, Hawaye ya daina zuba.
Ki taimake ni, Sai ki aure ni, Kallon wata bazan sake ba.
(They calling me aOdito)