Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Annabi Gatana 2 by Adam

SongGPT
Annabi Gatana 2 by Adam - Islamic Devotional music cover art

Annabi Gatana 2

Islamic Devotional

0:004:25
Lyrics
Description

[Verse 1] Annabi gatana aduniya Annabi gatana alahira Allah kaine kayo halitta Kaine kazamo sarkin bawa [Verse 2] Yatashi yanemi abinda zaici ko gero Ko yanemi dawa sarki Allah baka hanawa kai dauki agaran nayyabawa Wanda yazamo adukkan halitta babu kamarsa uba gun zara [Chorus] Rabbu Allah kayo salati ga shugaba mai kyawun sura Shugabana mai adalci mai matsayin daya zarce sira Kaitayi rabbana kanunka da aminci Allahu da tsira gawanda shine yazammini gata almustafa mai kyawun sura [Bridge] Allah kaine kayo halitta Kaine kazamo sarkin bawa Wanda yazamo adukkan halitta Babu kamarsa uba gun zara [Chorus] Rabbu Allah kayo salati ga shugaba mai kyawun sura Shugabana mai adalci mai matsayin daya zarce sira Kaitayi rabbana kanunka da aminci Allahu da tsira gawanda shine yazammini gata almustafa mai kyawun sura [Outro] Annabi gatana aduniya Annabi gatana alahira Almustafa mai kyawun sura