Create New Playlist

Add a cover pic of your own choice

(Optional)

Name

AI Cover Generator

4 credits

Not enough credits (0/4).

Logout

Are you sure you want to Logout?

Close

Amarya Sumayya - Wedding Celebration 1 by Adama

SongGPT
Amarya Sumayya - Wedding Celebration 1 by Adama - afrobeats music cover art

Amarya Sumayya - Wedding Celebration 1

afrobeats

0:004:52
Lyrics
Description

[Verse 1] *GA Amaryaa sumayya* *Sarauniyar ango* *GA Amaryaa sumayya* *Mai hankalii keece* *GA Amaryaa sumayya* *Sumayya mai angoo*pi *GA Amaryaa sumayya* *Alhajji kaa moree* *GA Amaryaa sumayya* *GA Amaryaa sumayya* *GA Amaryaa sumayya* [Chorus] *Wannan rana ce ta alheri* *GA Amaryaa sumayya* *Rana mai girma da alkhairi* *GA Amaryaa sumayya* *GA Amaryaa sumayya* [Verse 2] *Ango Alhaji ya samu rabonsa* *GA Amaryaa sumayya* *Amarya Sumayya ta zamo matarsa* *GA Amaryaa sumayya* *Sumayya da Alhaji, gani gare ku* *GA Amaryaa sumayya* *Rana ta yau ta dace da ku* *Amaryaa* [Pre-Chorus] *Zaman lafiya da kauna a tsakaninku*, *Amarya* *Muna muku fatan alheri a gidanku!* *Amarya* [Chorus] *Amarya Sumayya, tauraruwar mata!* *GA Amaryaa sumayya* *Farin cikin zuciyar angon taa* *Mutum ne mai karamci da kwarjini!* *GA Amaryaa sumayya* *Ya riƙe Sumayya da amana!* [Bridge] *Sun zama ɗaya har abada!* *Allah Ka ba su zaman lafiya!* *Ka albarkaci wannan auren da ake* *ɗaurawaa* *Ka ba su 'ya'ya masu albarka* *Rana ta yau ta zama sanadin farin ciki mai ɗorewa* [Verse 3] *To ga mace mai kirkii* *Hajiya Kyallu* *Mamar amaryar mu* *Hajiya Kyallu* *Mai bada abinci harma da ruwa kyautaaa* *Hajiya uwar kirkii!* *Mai raba alkhairi* *Hajiya Kyallu*, *Mamar Muhammadu* *Hajiya Kyallu* *Mamar ibro* *Hajiya Kyallu* *Mamar bayisa* *Hajiya kyallu* *Mamar nura* *Hajiya kyallu* [Verse 4] *Toh! Hajiya saudeiii mai dubun daraja* Kawa ta zama yar uwa *Hajiya saudei* *Kawa ta zama yar uwa* *Na gaida ke mama* *Kawa ta zama yar uwa* *Mun gode* *Kawa ta zama yar uwa* *Shin ina kaltumm uwar turare gidan kamshii* *Hajiya kaltumm* *Godiya ta musamman* *Hajiya kaltumm* *Kawar amarya ummii na auwalu mai kirkii* [Verse 5] *Na gaida ke Kyallu* *Na gaida ke anty* *Kannen amarya na gaishe ku* *Hajiya adama* *Gaisuwa* *Maimuna kema* *Gaisuwa* *Waka na sumayya amarya* * ga amaryar da bata karya* *Sumayya mai kyawun kwalliya* [Chorus] *Zaman lafiya da kauna a tsakaninku*, *Amarya* *Muna muku fatan alheri a gidanku!* *Amarya* *Amarya Sumayya, tauraruwar mata!* *GA Amaryaa sumayya* *Farin cikin zuciyar angon taa* *Mutum ne mai karamci da kwarjini!* *Ya riƙe Sumayya da amana!* [Bridge] *Sun zama ɗaya har abada!* *Allah Ka ba su zaman lafiya!* *Ka albarkaci wannan auren da ake* *ɗaurawaa* *Ka ba su 'ya'ya masu albarka* *Rana ta yau ta zama sanadin farin ciki mai ɗorewa* [Outro] *Bayan gayya na amarya sai Kuma ni abban ku nadala* *bikini nan namu ne* *Wannan bikin na gidan mu ne* *Sumayya yayar mu ce* Kyallu kamar uwar mu ce